[ { "title": "Yaya kowanne mutum yake magana da makwabcinsa?", "body": "Kowane mutum na maganar banza wa makwabcinsa, kuma da maganar yaudarar leɓuna da kuma zuciya biyu." }, { "title": "Mene ne Dauda yake so Yahweh ya yi da lebuna masu yaudara?", "body": "Dauda yana so Yahweh ya yanke dukkan lebe mai yaudara kuma harshe ya rika fadin manya abubuwa." }, { "title": "Wanne maganar yaudara ne wasu ke fada?", "body": "Wasu sun ce, \"ta wurin harshenmu zamu yinjaya. sa'ad da lebunanmu suka yi magana, waye zai zama gwani a basanmu?\"" } ]