[ { "title": "Don me Dauda yake neman taimakon Yahweh?", "body": "Dauda na neman taimakon Yehweh domin mutanen kirki sun bace kuma amintattu sun ɓace." } ]