[ { "title": "Daga mene ne marubuci ya roki Yahweh ya juya idanuwa marubucin?", "body": "Ya roki Yahweh ya juya idanuwa daga duban wofintattun abubuwa. " } ]