[ { "title": "Don me marubuci ya yi biyayya da umarnin Yahweh da kuma dokokin tabbatattu?", "body": "Yana biyayya da umarnin Yahweh da kuma dokokin Yahweh tabbatattu domin Yahweh yana sane da duk abin da yake yi." } ]