[ { "title": "Mene ne buɗewar maganar Yahweh na badawa?", "body": "Buɗewar maganar Yahweh tana bada haske, kuma tana bada ganewa ga wanda ba koyayye ba." } ]