[ { "title": "Ina ne marubuci ya ce zai cika alƙawaraisa ga Yahweh?", "body": "Zai cika alƙawaraisa a gaban dukkan mutanensa." }, { "title": "Mene ne abu mai daraja a gaban Yahweh?", "body": "Abu mai daraja a gaban Yahweh shi ne mutuwar tsarkakansa." } ]