[ { "title": "Mene Dauda yace zai faru sa'ad da Yahweh ya tsaya a hannun daman wanda keda buƙata?", "body": "Yahweh zai cece mutum mai buƙata daga waɗanda ke hukunta shi." } ]