[ { "title": "Mene ne ya faru da mutane sa'ad da suka yi kira ga Yahweh cikin damuwarsu? ", "body": "Ya fito da su daga cikin ƙuncinsu kuma ya tausar da guguwar." } ]