[ { "title": "Mene ne Allah ya rantse zai yi sa'ad da ya É—aga hannunsa?", "body": "Allah ya rantse masu cewa zai barsu su mutu a hamada, zai kuma warwatsa zuriyarsu cikin al'ummai." } ]