[ { "title": "Su wane ne wadanan masu iko dukka wadanda an kirasu su albarkaci Yahweh kuma da yin biyayya da maganarsa?", "body": "Mala'ikunsa ne an kirasu su biyayya da maganarsa." }, { "title": "Su wane ne bayin nan da Dauda ya ce suna yin nufin Yahweh? ", "body": "Dukkan rundunonin mala'ikun Yahweh suna yin nufinsa." } ]