[ { "title": "Yaya nisa alƙawarin Yahweh mai aminci yake dade?", "body": "Alƙawarin Yahweh mai aminci yana nan har abada abadin ne ga masu girmama shi." }, { "title": "Ina ne Yahweh ya kafa kursiyinsa?", "body": "Yahweh ya kafa kursiyinsa a sammai." } ]