[ { "title": "Mene ne Yahweh yakan yi wa dukkan waɗanda aka tsanantawa?", "body": "Yahweh yakan yi abin dake da adalci ga duk waɗanda aka tsanantawa." }, { "title": "Mene ne Yahweh ya sanar wa zuriyar Isra'ila?", "body": "Ya sanar da ayyukansa ga zuriyar Isra'ila." } ]