[ { "title": "Yaya ya kamata mutane zasu shiga ƙofofin Yahweh da gidansa?", "body": "Ya kamata su shiga ƙofofinsa sa godiya ku cikin gidansa da yabo." }, { "title": "Mene ne marubuci ya ce zai dawwama har abada?", "body": "Yace alƙawarin amincin Yahweh zai dawwama har abada." } ]