[ { "title": "Kamar wane dabba mugun mutum yake?", "body": "Yana nan kamar zaki da ke buya a cikin kurmi ya kan kwanta yana faƙon wulaƙantattu" } ]