[ { "title": "Yaya ne Yahweh yake bi da marubucin?", "body": "Marubunci yana ji kamar Yahweh na tsaye da nessa kuma ya boye kansa." }, { "title": "Mene ne marubucin ya roki Yahweh yayi wa mugayen mutane?", "body": "Marubucin ya roki Yahweh ya bar tarkon da mugaye suka dana ya kama su." } ]