[ { "title": "Me ya faru da al'ummai?", "body": "Al'ummai sun fada cikin ramin da suka haka kuma tarkon da suka kafa don su buya ya kama ƙafafonsu." }, { "title": "Wa ya bayyana kansa kuma yayi shari'a?", "body": "Yahweh ya bayyana kansa ya kuma gudanar da shari'a." } ]