[ { "title": "Mene ne Dauda yake rokan Yahweh ya yi masa?", "body": "Yana rokan Yahweh yayi masa jinƙai." }, { "title": "Wa yake zaluntan Dauda?", "body": "Wanda sun tsani Dauda ne suke zaluntan sa." }, { "title": "Ina ne Dauda zai yi murna cikin ceto?", "body": "Dauda zai yi murnan ceto a ƙofofin budurwan Sihiyona." } ]