[ { "title": "Mene ne Dauda ya ce mutanen za su yi wa Yahweh, mai mulkin Sihiyona?", "body": "Za su yi wakan yabo ga Yahweh kuma su fada wa al'ummai abin da Yahweh yayi." }, { "title": "Mene ne Allah baya mantawa?", "body": "Baya manta kukan wadanda ake zalunta." } ]