[ { "title": "Mene ne Yahweh zai yi wa wanda an zalunta?", "body": "Yahweh zai zama mafaka ga wanda an zalunta a lokacin damuwa." }, { "title": "Mene ne Dauda ya roki Yahweh yayi wa wanda suna neman shi?", "body": "Dauda ya roki Yahweh kar yayi watsi da masu neman shi." } ]