[ { "title": "Mene ne Dauda na roƙan Yahweh yayi a lokacin fushi?", "body": "Dauda na roƙan Yahweh tashi yayi gaba da hassalar abokan gabansa." }, { "title": "Mene ne Dauda yake roƙan Yahweh yayi saboda da shi?", "body": "Dauda ya roƙi Yahweh ya tashi ya aikata amintaccen umurni da a ka san sa da shi" }, { "title": "Mene ne Dauda yake sun Yahweh yayi da dukan ƙabilun?", "body": "Dauda na sun Yahweh ya dauka wurinsa a kan dukan kabilun." } ]