[ { "title": "Mene ne Allah ba zai iya yi ba?", "body": "Baya yarda da mugunta ba, kuma mugayen mutane basu zaman bakinsa." }, { "title": "Wane ne ba zai tsaya a gaban Allah ba?", "body": "Masu fahariya ba za su tsaya a gaban Allah ba." }, { "title": "Wa Allah ya tsana?", "body": "Allah ya tsane duk mai aikata mugunta." }, { "title": "Mene ne Allah zai yi wa makaryata?", "body": "Allah zai hallaka makaryata." }, { "title": "Wane ne Yahweh ya rena?", "body": "Yahweh na rena masu tarzoma da mayaudaran mutane." } ]