[ { "title": "Me Yahweh zai yi da abokan gaban Dauda?", "body": "Zai buga dukan abokan gabansa a mukamuki, zai kakkarye haƙoran mugaye." }, { "title": "Ceto na zuwa daga wurin wa?", "body": "Ceto zai zo daga wurin Yahweh‌." } ]