[ { "title": "Da mene ne Dauda ya kwatanta Yahweh?", "body": "Yahweh garkuwa ne gare shi, darajar sha, kuma wanda ke tallafar kaina." }, { "title": "Me Yahweh yayi a lokacin da Dauda ya daga muryarsa gare si?", "body": "Ya amsa daga tsattsarkan dutsen sa." } ]