[ { "title": "Don me sarakunan da su bada goyon baya ga dan Yahweh?", "body": "Da su bashi goyon baya don kada yayi fushi kuma ba za su mutu ba." }, { "title": "Me zai faru ga duk wanda mafakan na cikin dan?", "body": "Za su zama masu albarka." } ]