[ { "title": "Wane ne ya amince da hanyar adalai?", "body": "Yahweh ya amince da hanyar adalai." }, { "title": "Me zai faru da hanyar mugaye?", "body": "Hanyar mugaye za ta lalace." } ]