diff --git a/15/04.txt b/15/04.txt index 85b0ecc..c8e3cd1 100644 --- a/15/04.txt +++ b/15/04.txt @@ -1,10 +1,10 @@ [ { - "title": "Wanene mutum mara zargi ya rena?", + "title": "Wane ne mutum mara zargi ya rena?", "body": "Ya rena mutumun wofi." }, { - "title": "Wanene mutum mara zargi ya girmama?", + "title": "Wane ne mutum mara zargi ya girmama?", "body": "Yana girmama wadanda ke tsoron Yahweh" }, { @@ -12,15 +12,15 @@ "body": "Baya fasa alƙawarinsa." }, { - "title": "Idan mutum mara zargi ya bada bashin kudi, menene baya yi?", + "title": "Idan mutum mara zargi ya bada bashin kudi, mene ne baya yi?", "body": "Baya karɓar ruwa a kan kuɗin." }, { - "title": "Menene mutum mara zargi baya karban cin hanci yayi?", + "title": "Mene ne mutum mara zargi baya karban cin hanci yayi?", "body": "Baya karbar cin hanci domin ya yi shaidar zur a kan marar laifi." }, { - "title": "Menene ba zai taba faruwa da mutum mara zargi da ke yin wadannan abubuwa?", + "title": "Mene ne ba zai taba faruwa da mutum mara zargi da ke yin wadannan abubuwa?", "body": "Ba zai taba girgiza ba." } ] \ No newline at end of file diff --git a/16/01.txt b/16/01.txt index 2f3ba41..c9bad81 100644 --- a/16/01.txt +++ b/16/01.txt @@ -1,14 +1,14 @@ [ { - "title": "Menene Dauda ya roki Allah ya yi masa?", + "title": "Mene ne Dauda ya roki Allah ya yi masa?", "body": "Yana son Allah ya tsare shi domin mafakarsa a wurin Allah ne." }, { - "title": "Menene Dauda ya gane game da dangantakarsa da Yahweh?", + "title": "Mene ne Dauda ya gane game da dangantakarsa da Yahweh?", "body": "Dauda ya gane cewa Yahweh ne Ubangijin shi, kuma nagartan Dauda banza ne idan baya tare da Yahweh." }, { - "title": "Su wanene tsarkaka a duniya?", + "title": "Su wane ne tsarkaka a duniya?", "body": "Sune mutane masu kirki wadanda murnan Dauda a gare su yake." } ] \ No newline at end of file diff --git a/16/05.txt b/16/05.txt index 1041a6f..5dec725 100644 --- a/16/05.txt +++ b/16/05.txt @@ -1,6 +1,6 @@ [ { - "title": "Menene Dauda ya gane a kan abubuwa da Yahweh yake yi masa?", - "body": "Yahweh na rike da rabon Dauda, yana bashi wurarren jin dadi, kuma yana bashi gado mai ɗaɗi." + "title": "Mene ne Dauda ya gane a kan abubuwa da Yahweh yake yi masa?", + "body": "Yahweh na rike da rabon Dauda, yana bashi wuraren jin dadi, kuma yana bashi gado mai ɗaɗi." } ] \ No newline at end of file diff --git a/manifest.json b/manifest.json index ee33cda..7abd5e5 100644 --- a/manifest.json +++ b/manifest.json @@ -135,7 +135,6 @@ "16-title", "16-01", "16-04", - "16-05", "16-07", "16-09", "16-11",