diff --git a/91/14.txt b/91/14.txt index b786e62..bf9cf0d 100644 --- a/91/14.txt +++ b/91/14.txt @@ -1,6 +1,6 @@ [ { - "title": "Mene ne Yahweh yana yi wa wanda ya sadaukar da kansa a gare shi?", + "title": "Mene ne Yahweh yake yi wa wanda ya sadaukar da kansa a gare shi?", "body": "Yahweh zai cece shi, zai kare shi, amsa masa sa'ad da yayi kira, ba shi nasara da girma a cikin masifa, kosar da shi da tsawon rai, zai kuma nuna masa cetonsa." } ] \ No newline at end of file diff --git a/92/01.txt b/92/01.txt index 0c8342a..777a161 100644 --- a/92/01.txt +++ b/92/01.txt @@ -1,10 +1,10 @@ [ { - "title": "Mene marubuci yana tunani abu mai kyau ne?", - "body": "Abu mai kyau ne a yi godiya a kuma yi waƙoki yabo ga sunan Yahweh." + "title": "Mene marubucin yake tunani abu mai kyau ne?", + "body": "Abu mai kyau ne a yi godiya a kuma yi waƙokin yabo ga sunan Yahweh." }, { - "title": "Yaushe marubucinsu yace su yi shelar alkawarin amincin da gaskiyan Yahweh? ", - "body": "Yace su yi shelar alkawarin amincin Yahweh da safe gaskiyarsa kuma kowanne dare." + "title": "Yaushe marubucinsu yace su yi shelar alƙawarin amincin da gaskiyan Yahweh? ", + "body": "Yace su yi shelar alƙawarin amincin Yahweh da safe gaskiyarsa kuma kowanne dare." } ] \ No newline at end of file diff --git a/92/04.txt b/92/04.txt index 7b4829c..c78ebf2 100644 --- a/92/04.txt +++ b/92/04.txt @@ -1,6 +1,6 @@ [ { - "title": "Ta yaya marubuci ya amsa zuwa ga girmn ayyukan Yahweh?", - "body": "Girman ayyukan Yahweh sun sa shi murna har ya yi wakar farinciki." + "title": "Ta yaya marubucin ya amsa zuwa ga girmn ayyukan Yahweh?", + "body": "Girman ayyukan Yahweh sun sa shi murna har ya yi waƙar farinciki." } ] \ No newline at end of file