diff --git a/100/01.txt b/100/01.txt index c6d5fd6..d11c229 100644 --- a/100/01.txt +++ b/100/01.txt @@ -1,6 +1,6 @@ [ { - "title": "Wane ne marubuci ya gayata ya yi ihu da farinciki ga Yahweh?", + "title": "Wane ne marubuci ya gayyata ya yi ihu da farinciki ga Yahweh?", "body": "Ya gayace dukkan duniya ta yi ihu farinciki ga Yahweh." }, { diff --git a/99/06.txt b/99/06.txt index ebdedca..113e9e2 100644 --- a/99/06.txt +++ b/99/06.txt @@ -1,10 +1,10 @@ [ { "title": "Su wane ne mutanen nan da suka yi addu'a ga Yahweh kuma ya amsa masu?", - "body": "Wadansu daga mutanen da sun yi addau'a ga Yahweh kuma ya amsa masu sune Musa, Haruna, da Sama'ila." + "body": "Wadansu daga mutanen da sun yi addu'a ga Yahweh kuma ya amsa masu sune Musa, Haruna, da Sama'ila." }, { "title": "Yaya mutanen da sun yi addu'a ga Yahweh sun amsa abin da ya fada?", - "body": "Mutanen da sun yi addu'a sun kiyaye tsttsarkan umarnin Yahweh da farillan da ya basu." + "body": "Mutanen da sun yi addu'a sun kiyaye tsattsarkan umarnin Yahweh da farillan da ya basu." } ] \ No newline at end of file diff --git a/99/08.txt b/99/08.txt index 77812a3..d621443 100644 --- a/99/08.txt +++ b/99/08.txt @@ -1,7 +1,7 @@ [ { "title": "Mene ne Yahweh ya yi wa mutane da suka yi addu'a a gare shi?", - "body": "Yahweh ya yafe masu ko shike ya hora ayyukansu na zunubi." + "body": "Yahweh ya yafe masu ko da shike ya hora ayyukansu na zunubi." }, { "title": "Mene ne marubuci ya karfafa kowa da kowa ya yi?",