diff --git a/40/03.txt b/40/03.txt index 6abe952..db323d9 100644 --- a/40/03.txt +++ b/40/03.txt @@ -1,10 +1,10 @@ [ { - "title": "Menene dayawa zasu yi domin Allah ya sabuwar wakar yabo a bakin Dauda?", + "title": "Mene ne dayawa zasu yi domin Allah ya sabuwar wakar yabo a bakin Dauda?", "body": "Dayawa zasu gani su kuma girmama Yahweh kuma su dogara ga Yahweh." }, { - "title": "Wanene mai albarka?", + "title": "Wane ne mai albarka?", "body": "Mutum da ya maida Yahweh madogararsa kuma baya girmama masu fahariya ko waɗanda suka juya wa Allah baya su na da albarka." } ] \ No newline at end of file diff --git a/40/07.txt b/40/07.txt index fb19fce..3b16874 100644 --- a/40/07.txt +++ b/40/07.txt @@ -1,10 +1,10 @@ [ { - "title": "Menene akan Dauda a cikin gungura daftarin aiki?", + "title": "Mene ne akan Dauda a cikin gungura daftarin aiki?", "body": "A rubuce yake cewa yana jin daɗin aikata nufin Allah kuma dokokin Allah na zuciyarsa." }, { - "title": "Menene Dauda ya cewa wa babban taron?", + "title": "Mene ne Dauda ya cewa wa babban taron?", "body": "yayi shelar nagartattun labaran ayyukanka na adalcin Allah ga babban taron jama'a." } ] \ No newline at end of file diff --git a/40/10.txt b/40/10.txt index d9ce201..cfec486 100644 --- a/40/10.txt +++ b/40/10.txt @@ -1,10 +1,10 @@ [ { - "title": "Menene Dauda baya ɓoye ba?", + "title": "Mene ne Dauda baya ɓoye ba?", "body": "Bai ɓoye amincin Allah a zuciyarsa ba ko amintaccen alƙawarin Allah ko gaskiyarsa ga babban taron ba." }, { - "title": "Menene Dauda yayi addu'a Yahweh yayi masa?", + "title": "Mene ne Dauda yayi addu'a Yahweh yayi masa?", "body": "Dauda yayi addu'a kar Yahweh ya ɓoye ayyukan jinkansa daga Dauda amma bari amintaccen alƙawarin Yahweh kuma da garkiyarsa ya ƙebe Dauda." } ] \ No newline at end of file diff --git a/40/12.txt b/40/12.txt index 5378929..8636d76 100644 --- a/40/12.txt +++ b/40/12.txt @@ -1,10 +1,10 @@ [ { - "title": "Don menene Dauda ya firkita?", + "title": "Don mene ne Dauda ya firkita?", "body": "Ya firkita domin matsalolin da ba za a iya kirgawa ba sun kewaye shi kuma zunubansa risku masa. zuciyarsa ta karaya." }, { - "title": "Menene yake addu'a a kan abin da Yahweh dai ji dadin yi?", + "title": "Mene ne yake addu'a a kan abin da Yahweh dai ji dadin yi?", "body": "Ya yi addu'a Yahweh ya yarda ya ƙubutar da shi." } ] \ No newline at end of file diff --git a/40/14.txt b/40/14.txt index 099ce18..6fc585a 100644 --- a/40/14.txt +++ b/40/14.txt @@ -1,6 +1,6 @@ [ { - "title": "Menene Dauda yayi addu'a ya faru da masu neman ransa?", + "title": "Mene ne Dauda yayi addu'a ya faru da masu neman ransa?", "body": "Yayi addu'a a kunyatar kuma a rudar da su, su koma baya a ci nasara a kansu." } ] \ No newline at end of file diff --git a/40/16.txt b/40/16.txt index 82f44c4..584634b 100644 --- a/40/16.txt +++ b/40/16.txt @@ -1,6 +1,6 @@ [ { - "title": "Menene addu'ar Dauda a kan waɗanda ke neman Allah kuma su na ƙaunar cetonsa?", + "title": "Mene ne addu'ar Dauda a kan waɗanda ke neman Allah kuma su na ƙaunar cetonsa?", "body": "Yayi addu'a suyi farinciki kuma suyi murna cikin Allah, kuma su ci gaba da cewa, \"a yabi Yahweh.\"" }, { diff --git a/41/01.txt b/41/01.txt index 92b0d92..27213d7 100644 --- a/41/01.txt +++ b/41/01.txt @@ -1,18 +1,18 @@ [ { - "title": "Wanene Dauda yace mai albarka ne?", + "title": "Wane ne Dauda yace mai albarka ne?", "body": "Wanda na kulawa da masara karfi mai albarka ne." }, { - "title": "Menene Yahweh zai yi wa mai albarka?", + "title": "Mene ne Yahweh zai yi wa mai albarka?", "body": "Yahweh zai ƙubutar sa shi, ya ƙebe shi kuma ya ajiye shi da rai, kuma zai zama mai albarka a duniya." }, { - "title": "Menene Yahweh ba zai yi wa mai albarka ba?", + "title": "Mene ne Yahweh ba zai yi wa mai albarka ba?", "body": "Yahweh ba zai bar shi ga nufin maƙiyansa ba." }, { - "title": "Menene Yahweh zai yi wa mai albarka da ke gadon wahala?", + "title": "Mene ne Yahweh zai yi wa mai albarka da ke gadon wahala?", "body": "Yahweh zai yi masa gudummawa a gadon wahalarsa kuma ya maida gadonsa na ciwo zuwa gadon warkaswa." } ] \ No newline at end of file