diff --git a/44/15.txt b/44/15.txt index 36797fd..b4cc652 100644 --- a/44/15.txt +++ b/44/15.txt @@ -1,7 +1,7 @@ [ { "title": "Don menene ƙasƙancin maruɓucin a gabansa duk tsawon rana?", - "body": "ƙasƙancinsa na gabansa, kuma kunyar fuskarsa ta rufe shi saboda muryar wanda ke tsautarwa da zage-zage, saboda maƙiyi da mai ɗaukar fansa" + "body": "Ƙasƙancinsa na gabansa, kuma kunyar fuskarsa ta rufe shi saboda muryar wanda ke tsautarwa da zage-zage, saboda maƙiyi da mai ɗaukar fansa" }, { "title": "Menene Isra'ila ba su yi ba?", diff --git a/45/03.txt b/45/03.txt index d3995c1..32720ef 100644 --- a/45/03.txt +++ b/45/03.txt @@ -1,6 +1,6 @@ [ { "title": "Don menene sarkin zai hau doki cikin nasara?", - "body": "sarkin ya hau dokinsa cikin murna saboda yarda da tawali'u da ayyukan adalci" + "body": "Sarkin ya hau dokinsa cikin murna saboda yarda da tawali'u da ayyukan adalci" } ] \ No newline at end of file diff --git a/45/05.txt b/45/05.txt index d7866ba..923f14e 100644 --- a/45/05.txt +++ b/45/05.txt @@ -1,14 +1,14 @@ [ { - "title": "yaya an kwatanta kibiyan sarkin?", - "body": "kibawunsa na da ƙaifi a cikin zuciyar maƙiyarsa\n" + "title": "Yaya an kwatanta kibiyan sarkin?", + "body": "Kibawunsa na da ƙaifi a cikin zuciyar maƙiyarsa\n" }, { - "title": "yaya an kwatanta kursiyi da sandar adalcin Allah?", - "body": "kursiyin sa har abada ne, kuma sandar adalci shine sandar mulkinsa" + "title": "Yaya an kwatanta kursiyi da sandar adalcin Allah?", + "body": "Kursiyin sa har abada ne, kuma sandar adalci shine sandar mulkinsa" }, { - "title": "menene sarkin ke so kuma ya ki?", - "body": "yana ƙaunar adalci kuma yana ƙin mugunta" + "title": "Menene sarkin ke so kuma ya ki?", + "body": "Yana ƙaunar adalci kuma yana ƙin mugunta" } ] \ No newline at end of file diff --git a/manifest.json b/manifest.json index bd59300..43a3dd4 100644 --- a/manifest.json +++ b/manifest.json @@ -400,6 +400,8 @@ "44-25", "45-title", "45-01", + "45-03", + "45-05", "45-08", "45-10", "46-title",