diff --git a/22/03.txt b/22/03.txt index 9e32f7f..ea99ec4 100644 --- a/22/03.txt +++ b/22/03.txt @@ -4,7 +4,7 @@ "body": "Dauda ya ce Allah mai tsarki ne, ya zauna a matsayin sarki da yabon Isra'ila." }, { - "title": "Menene kakkanen Dauda sun yi kuma yaya Allah ya mai da martani?", + "title": "Mene ne kakkanen Dauda sun yi kuma yaya Allah ya mai da martani?", "body": "Sun dogara ga Allah, ya kubutar da su, kuma ba su kunyata ba." } ] \ No newline at end of file diff --git a/22/06.txt b/22/06.txt index 061a3dd..ecb15af 100644 --- a/22/06.txt +++ b/22/06.txt @@ -4,7 +4,7 @@ "body": "Dauda yace shi tsutsa ne ba mutum ba, abin kunya ya 'yan adam kuma abin raini ga mutane." }, { - "title": "Menene mutanen da suka yi wa Dauda cakuna da ba'a suka ce masa?", + "title": "Mene ne mutanen da suka yi wa Dauda cakuna da ba'a suka ce masa?", "body": "Sun ce, \"ya dogara ga Yahweh; bari Yahweh ya kubutar da shi.\"" } ] \ No newline at end of file diff --git a/22/11.txt b/22/11.txt index 1552838..f16b1ea 100644 --- a/22/11.txt +++ b/22/11.txt @@ -1,10 +1,10 @@ [ { - "title": "Menene Dauda yake rokan Allah yayi masa?", + "title": "Mene ne Dauda yake rokan Allah yayi masa?", "body": "Yana rokan Allah kar yayi nesa da shi domin damuwa na kusa kuma babu wani mai taimako." }, { - "title": "Menene ya kewaye Dauda kamar zaki mai ruri?", + "title": "Mene ne ya kewaye Dauda kamar zaki mai ruri?", "body": "Bajimai masu yawa na Bashan sun kewaye shi kuma sun bude bakinsu da girma gaba da shi." } ] \ No newline at end of file diff --git a/22/16.txt b/22/16.txt index b9ff199..887194a 100644 --- a/22/16.txt +++ b/22/16.txt @@ -1,6 +1,6 @@ [ { - "title": "Menene ya zagaya ya kuma kewaye Dauda?", + "title": "Mene ne ya zagaya ya kuma kewaye Dauda?", "body": "Karnuka sun zagaye shi kuma taron masi aikata mugunta suka kewaye shi, suka huda hannunwa da ƙafafunsa." } ] \ No newline at end of file diff --git a/22/18.txt b/22/18.txt index c0b1fde..40b6a20 100644 --- a/22/18.txt +++ b/22/18.txt @@ -1,10 +1,10 @@ [ { - "title": "Menene a ka yi wa tufafi da kuma ƙayar?", + "title": "Mene ne a ka yi wa tufafi da kuma ƙayar?", "body": "An rarraba tufafin kuma an jefa kuri'a a bisa ƙayar." }, { - "title": "Menene Dauda ya roka a wurin Yahweh?", + "title": "Mene ne Dauda ya roka a wurin Yahweh?", "body": "Ya roka Yahweh kada ya yi nisa." } ] \ No newline at end of file diff --git a/22/20.txt b/22/20.txt index 554057f..6f7ce79 100644 --- a/22/20.txt +++ b/22/20.txt @@ -1,6 +1,6 @@ [ { - "title": "Daga menene Dauda yake su a kubutar da shi?", + "title": "Daga mene ne Dauda yake su a kubutar da shi?", "body": "Yana so a kubutar da ransa daga takobi, ransa daga hannuwan karnukan daji, ƙahonni shanun daji, kuma a cece shi daga bakin zaki." } ] \ No newline at end of file diff --git a/22/22.txt b/22/22.txt index 9d44943..0b1b89e 100644 --- a/22/22.txt +++ b/22/22.txt @@ -1,10 +1,10 @@ [ { - "title": "Menene Dauda zai furta ga 'yan'umarsa kuma ina ne zai yabi Yahweh?", + "title": "Mene ne Dauda zai furta ga 'yan'umarsa kuma ina ne zai yabi Yahweh?", "body": "Zai furta sunar Yahweh ga yan'uwarsa kuma ya yabi shi a tsakiyar taruwar jama'a" }, { - "title": "Wanene zai yabi, girmama, kuma ya tsaya cikin tsoron Yahweh?", + "title": "Wane ne zai yabi, girmama, kuma ya tsaya cikin tsoron Yahweh?", "body": "Dukkan wadanda ke tsoron Yahweh, dukkan zuriyar Yakubu, kuma da dukkan Isra'ila su yabi, girmama, kuma su tsaya cikin tsoron sa." } ] \ No newline at end of file diff --git a/22/26.txt b/22/26.txt index 7ca1293..7e94bbb 100644 --- a/22/26.txt +++ b/22/26.txt @@ -1,10 +1,10 @@ [ { - "title": "Wanene zai ci, ya koshi, kuma ya yabi Yahweh?", + "title": "Wane ne zai ci, ya koshi, kuma ya yabi Yahweh?", "body": "Tsanantacce zai ci, ya koshi kuma wadanda suka nemi Yahweh zasu yabe shi." }, { - "title": "Menene dukkan mazamnan duniya kuma dukkan iyalan al'ummai za su yi?", + "title": "Mene ne dukkan mazamnan duniya kuma dukkan iyalan al'ummai za su yi?", "body": "Dukkan mazamnan duniya zasu tuna su kuma juyo ga Yahweh kuma dukkan iyalan al'ummai zasu durkusa a gabanka." } ] \ No newline at end of file diff --git a/22/28.txt b/22/28.txt index fe45e12..30bb943 100644 --- a/22/28.txt +++ b/22/28.txt @@ -4,7 +4,7 @@ "body": "Yahweh na mulki bisa al'ummai." }, { - "title": "Wanene zai durkusa wa Yahweh?", + "title": "Wane ne zai durkusa wa Yahweh?", "body": "Dukkan masu gangarawa zuwa turbaya, wadanda baza su adana ran su ba, zasu durkusa gabansa." } ] \ No newline at end of file diff --git a/manifest.json b/manifest.json index 16cb367..ee33cda 100644 --- a/manifest.json +++ b/manifest.json @@ -195,6 +195,7 @@ "21-11", "21-13", "22-title", + "22-01", "22-03", "22-06", "22-09",