[
{
"title": "Wane ne ya kamata ya yabi Yahweh?",
"body": "Dukkan kome dake cikin sammai, waɗanda ke can tuddan sama, dukkan mala'ikunsa da dukkan rundunarsa zasu yabe shi."
}
]