[
{
"title": "Don mene ne mutane sun roka Yahweh yayi masu jinkai?",
"body": "Mutanen na cike da wulaƙanci, suna ma fi cike da ba'ar masu ba'a da kuma renin masu fahariya."
}
]