[
{
"title": "Menene marubucin yace Yahweh yake ƙula da Dauda?",
"body": "Marubucin yace Yahweh ya ƙɩ kuma yayi watsi kuma yayi fushi da shafaffen sarki."
}
]