ha_psa_tq_l2/99/06.txt

10 lines
239 B
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "Su wane ne mutanen nan da suka yi addu'a ga Yahweh kuma ya amsa masu?",
"body": "Wadansu daga mutanen da sun yi addau'a ga Yahweh kuma ya amsa masu sune Musa, Haruna, da Sama'ila."
},
{
"title": "",
"body": ""
}
]