ha_psa_tq_l2/128/03.txt

18 lines
562 B
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "Mene ne marubuci ya ce matar mutum mai albarka take kamar?",
"body": "Tana nan kamar inabi mai bada 'ya'ya."
},
{
"title": "Mene ne marubucin ya ce 'ya'yan mutumin mai albarka zasu zama kamar? ",
"body": "'Ya'yansa zasu zama kamar itatuwan zaitun."
},
{
"title": "Mene ne zai faru da mutumin wanda yana girmama Yahweh?",
"body": "Mutumin wanda ya girmaman Yahweh zai zama mai albarka."
},
{
"title": "Mene ne marubuci ya roki Yahweh ya yi domin mutumin wanda ya albarkace daga Sihiyona?",
"body": "Marubucin ya roka cew"
}
]