ha_psa_tq_l2/91/03.txt

6 lines
207 B
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "Mene ne Yahweh zai yi wa wanda ya dorgara a gare shi?",
"body": "Yahweh zai kubutar da shi daga wayon tarkon maharbi kuma daga annoba mai hallakarwa kuma zai rufe shi da fukafukansa."
}
]