[
{
"title": "Yaya Dauda ya amsa wa sani cewa Yahweh sarai ya kewaye Dauda?",
"body": "Cewa wannan sani ya fi ƙarfi Dauda ƙwarai, yayi masa zurfi, kuma ba zaya fahimtar sa ba."
}
]