[
{
"title": "Wane ne ya kammata ya albarkace \nYahweh?",
"body": "Zuriyar Isra'ila, Haruna, Lebi, da waɗanda suke girmama Yahweh ne ya kammata su albarkace shi."
}
]