ha_psa_tn_l3/62/11.txt

14 lines
533 B
Plaintext

[
{
"title": "Allah ya yi magana sau ɗaya, sau biyu kuwa na ji ",
"body": "Wannan yana nufin cewa Allah Ya faɗi wannan fiye da sau ɗaya."
},
{
"title": "iko na Allah ne",
"body": "Ana magana game da ikon Allah da iko kamar ikon nasa ne. Cikakken sunan \"iko\" ana iya\nfassara shi da sifa. AT: \"Allah mai iko ne\" (Duba: figs_abstractnouns)"
},
{
"title": "Gama kana ramawa kowanne mutum bisa ga abin da ya yi",
"body": "Marubucin yayi maganar ladan Allah kamar yana biyan ladan aiki. (Duba: figs_metaphor)"
}
]