ha_psa_tn_l3/49/18.txt

10 lines
599 B
Plaintext

[
{
"title": "Ko da mutum yana farinciki da nasararsa saboda arzikinsa yayin da ya ke raye",
"body": "Anan kalmar “kurwa” na nufin mutum dukka. Wannan jumlar tana nufin cewa ya ɗauki kansa mai farin ciki da nasara saboda wadatar sa. AT: \"Ya taya kansa murna\" (Duba: figs_synecdoche da figs_idiom)"
},
{
"title": "kuma ba za su ƙara ganin haske kuma ba",
"body": "Kalmar \"su\" tana nufin mawadacin da kakanninsa. Kalmar \"haske\" na iya nufin rana ko kuma\nabin kwatance ne na rayuwa. AT: \"ba za su sake ganin rana ba\" ko \"ba za su\nsake rayuwa ba\" (Duba: figs_metaphor)"
}
]