ha_psa_tn_l3/118/01.txt

18 lines
543 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhimin Bayyani:",
"body": "An samun daidaici a waƙoƙin Ibraniyawa. (Dubi: writing_poetry da figs_parallelism)"
},
{
"title": "Ku bada godiya ga Yahweh, domin shi nagari ne",
"body": "\"Gode wa Yahweh saboda na gari abubuwa da ya yi\"\n"
},
{
"title": "Alƙawarin amincinsa ya dawwama har abada",
"body": "\"Ya kaunace mu da aminci har abada\""
},
{
"title": "Bari Isra'ila su ce",
"body": "Kalmar \"Isra'ila\" na gabatad da mutane Isra'ila. AT: \"Bari mutane Isra'ila su ce\" (Dubi: figs_metonymy)"
}
]