ha_psa_tn_l3/96/05.txt

14 lines
575 B
Plaintext

[
{
"title": "gabansa",
"body": "\"Inda ya na nan\""
},
{
"title": "martaba da wadata suna gabansa",
"body": "Marubucin zabura yana magana sai ka ce martaba da wadata mutane ne wanda zai iya tsaya a gaban sarki. AT: \"Kowa da kowa ya san martabansa da zatinsa\" (Dubi: figs_personification) "
},
{
"title": "ƙarfi suna cikin wurinsa mai tsarki",
"body": "Kalma \"ƙarfi\" da \"kyawu\" metonyms ne domin umurnin akwatin alkawarin, wanda ake samu cikin guri mai tsarki. AT: \"haikalinsa ne da ya kunshi umurnin akwatin alkawarin\" (Dubi: figs_metonymy)"
}
]