ha_psa_tn_l3/121/03.txt

18 lines
922 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayyami:",
"body": "Akwai motsi anan zuwa ga mutum na biyu. Wanna mai yiwuwa na nufi 1) marubucin ya fara yin magana zuwa ga mutanen Isra'ila ko 2) marubucin yana ɗauko fadar wani mutum yana magana zuwa ga marubucin. (Dubi: figs_123person)"
},
{
"title": "sawunka ya zãme",
"body": "Zãmewa sawun a hade yake da fadowa. AT: \"kai ka faɗi\" (Dubi: figs_metonymy) "
},
{
"title": "shi wanda ya ke kiyaye ... mai lura",
"body": "Waɗannan jimla biyu na nufi da abu daya, kuma na jadada matsayin Allah kamar wani mai tsaro. (Dubi: figs_parallelism)"
},
{
"title": "shi wanda ya ke kiyaye ka ba zai yi gyangyaɗi ba",
"body": "A nan wa \"gyangyaɗi\" na nufi zai daina yin tsaro. Fom mara muhimminci na qarfafa bayyanin. AT: \"Allah ba zai faɗi barci ba kuma ba zai daina tsaron ka ba\" ko \"Allah zai tsare ka ko da yaushe\" (Dubi: figs_metonymy da figs_doublenegatives)"
}
]