ha_psa_tn_l3/139/09.txt

18 lines
690 B
Plaintext

[
{
"title": "Idan nayi asubanci na tashi sama akan fukafukai na tafi na zauna can nesa a ƙurewar teku",
"body": "Mawallafan yana bayyana cewa duk inda yake, Allah yana can ma. (Dubi: figs_hyperbole da figs_hypo)"
},
{
"title": "Idan nayi asubanci na tashi sama akan fukafukai ",
"body": "A dã kusa da gabas, akan kwatanta rana sau da yawa sai ka ce tana da fukafukai wanda ke ba ta dama yin shawagi a dukan faɗin sama. AT: \"Idan rana zai kawo ni tare da kanta a dukan faɗin sama\" (Dubi: figs_metaphor)"
},
{
"title": "can nesa a ƙurewar teku",
"body": "\"da nisa sosai dagan nan zuwa ga yamma\""
},
{
"title": "zai riƙe ni",
"body": "\"zai taimaki ni\""
}
]