ha_psa_tn_l3/139/01.txt

22 lines
765 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayani:",
"body": "Daidaici na gama gari ne a wallafa wakokin Hebraniyawa. (Dubi: writing_poetry da figs_parallelism)"
},
{
"title": "Domin shugaban mawaƙa",
"body": "\"Wannan shine darektan mawaƙa don amfani cikin sujada.\""
},
{
"title": "Zabura ta Dauda",
"body": "Mai yiwuwa ma'ana sune 1) Dauda ne ya rubuta zaburan ko 2) zaburan game da Dauda ne ko 3) zaburan yana cikin salon na zaburan Dauda."
},
{
"title": "jaraba",
"body": "\"gwada\""
},
{
"title": "lokacin da zan zauna da lokacin da zan tashi",
"body": "Marubucin zabura ya yi afani da waɗannan matakai biyu na gabatad da duk abin da yana yi. AT: \"duk abin da ina yi\" ko \"duk abin da ke game da ni\" (Dubi: figs_idiom) (Dubi: figs_merism)"
}
]