ha_psa_tn_l3/138/07.txt

22 lines
755 B
Plaintext

[
{
"title": "tafiya",
"body": "rayuwa, zama"
},
{
"title": "tsakiyar hatsari",
"body": "Kasancewa cikin hatsari ana magana ne kamar kasancewa cikin wuri da za'a iya gani. (Dubi: figs_metaphor)"
},
{
"title": "zaka miƙa hannunka gãba da hushin maƙiyana",
"body": "An yi magana game da Allah sai ka ce zaya buga maƙiyan da hannunsa. (Dubi: figs_metaphor)"
},
{
"title": "hushin maƙiyana",
"body": "An yi magana game da fushi sai ka ce ita wani abu ne a maimakon motsin zuciya. AT: \"maƙiyana, wanda suke fushi\" (Dubi: figs_abstractnouns)"
},
{
"title": "hannuwanka suka yi",
"body": "An yi magana game da Allah sai ka ce yana yin amfani ta jiki da hannuwan don halitta. AT: \"kai ka halitta\" (Dubi: figs_metaphor)"
}
]