ha_psa_tn_l3/105/34.txt

14 lines
828 B
Plaintext

[
{
"title": "fãri masu yawan gaske",
"body": "\"akwai fãri masu yawan gaske\""
},
{
"title": "Fãrin suka cinye dukkan ganyayyaki ... suka cinye dukkan amfanin gona",
"body": "Waɗannan jimla biyu suna da ma'ana daya mafin muhimmanci kuma suna yi amfani tare domin jadadawa. AT: \"Kwarin sun cinye dukkan tsire-tsire da kuma dukkan amfanin gona kasar\" (Dubi: figs_parallelism) "
},
{
"title": "Ya kashe kowanne ɗan fari a cikin ƙasar, 'ya'yan farin dukkan ƙarfinsu",
"body": "A nan jimla na biyu game da \"'ya'yan farin\" an yi amfani a bayyana \"ɗan fari\" a cikin jimla na farko. AT: \"Ya kashe kowanne ɗan fari a cikin kasar, wanda sune 'ya'yan farin na dukkan ƙarfinsu\" ko \"Sa'an nan Yahweh babban yaro a cikin kowanne gida na mutane Masar\" (UDB) (Dubi: figs_parallelism da figs_metaphor)"
}
]