ha_psa_tn_l3/108/07.txt

18 lines
1.0 KiB
Plaintext

[
{
"title": "Allah yayi magana cikin tsarkinsa",
"body": "Anan Dauda yana bayyana Allah na magana wani abu saboda yana da tsarki kamar yadda magana \"a cikin tsarkinsa,\" sai ka ce tsarkinsa wani abu ne wanda yana daga ciki.AT: \"Allah, domin yana da tsarki, ya ce\" (Dubi: figs_metaphor) "
},
{
"title": "zan raba Shekem in kuma yi kason kwarin Sukkot",
"body": "A nan Allah na magana game da raba ƙasa Shekem da kwarin Sukkot."
},
{
"title": "Ifraim ma ƙwalƙwali nane",
"body": "Allah na magana game da kabilar Ifraim sai ka ce sojojinsa ne. Ƙwalƙwalin alama ce ta kayan aiki ne domin yaki. AT: \"Ifraim yana kamar ƙwalƙwali da na zaba\" ko \"Kabilar Ifraim rundunar sojoji na ne\" (Dubi: figs_metaphor) "
},
{
"title": "Yahuda kuma sandar sarautana ne",
"body": "Allah ya zaba mutane daga kabilar Yahuda su zama sarakuna mutanensa, kuma na magana game da kabilar sai ka ce sandar sarautan sa ne. AT: \"Kabilar Yahuda na kamar da sandar sarautana\" ko \"Yahuda ita ce kabilar ta hanyar wanda ina mulki mutanena\" (Dubi: figs_metaphor)"
}
]