ha_psa_tn_l3/107/20.txt

18 lines
838 B
Plaintext

[
{
"title": "Ya aika da maganarsa ya warkar da su",
"body": "A nan Dauda ya bayyana Yahweh na magana kaar yadda ya aika da kalmansa sai ka ce sune manzosa. Zai yiwu ma'ana sune 1) \"Ya ba da umurni don su warke kuma suka warke\" ko 2) \"Ya karfafa su kuma sun warke\" (Dubi: figs_personification)"
},
{
"title": "Dãma mutane su yabi Yahweh domin alƙawarin amincinsa",
"body": "\"Bari mutane su yabi Yahweh domin ya kaunace su da aminci\" ko \"Yakamata mutane su yabi Yahweh domin aminci kaunansa.\" Anan kalma \"Ma\" an yi amfani da shi don sad dar da marmari mai karfi domin mutane su yabi shi. Dubi yadda ka fassara wannan a 107:8. (Dubi: figs_exclamations)"
},
{
"title": "hadayun godiya",
"body": "\"wanda na nuna cewa suna da godiya\""
},
{
"title": "cikin waƙa",
"body": "\"ta yin waƙa game da su\""
}
]